Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • wp24 Na 1 p. 16
  • A Ina Ne Za Ka Sami Shawara Mai Kyau A Yau?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • A Ina Ne Za Ka Sami Shawara Mai Kyau A Yau?
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2024
  • Makamantan Littattafai
  • Za Su Bauta wa Jehobah Kuwa Sa’ad da Suka Yi Girma?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2020
  • Ka Yi Zaɓi Mai Kyau a Ƙuruciyarka
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2014
  • Abin da Ke Sa Mutane Su Yanke Shawara
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2024
  • Akwai Shawarwari Masu Kyau a Littafi Mai Tsarki
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2024
Dubi Ƙari
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2024
wp24 Na 1 p. 16
Mutumin da aka nuna dazu yana kallon taswira yayin da yake tsaye a hanyar da ke kan dutse. Yana tsaye kusa da alꞌamomi da yawa da ke nuna wurare dabam-dabam, kuma ana iya hangar dutsen can da nesa

A ina ne za ka sami shawara mai kyau a yau?

A duniyar nan da take ta canjawa kowane lokaci, ta yaya za ka kasance da tabbacin cewa zaɓin da ka yi zai sa ka yi farin ciki? Mene ne ya tabbatar maka cewa abin da ake gani yana da kyau a yau, ba zai zama marar kyau gobe ba?

Littafi Mai Tsarki zai iya taimaka maka ka yi zaɓin da ba za ka yi da-na-sani ba. Ta yaya? Mahaliccinmu ne mawallafin Littafi Mai Tsarki, ya san abin da zai sa mu farin ciki kuma mu sami kwanciyar hankali.

“Ya riga ya nuna maka abin da yake mai kyau.”—Mika 6:8.

Za mu iya kasance da tabbaci cewa shawarwarin da ke Littafi Mai Tsarki za su amfane mu. Kuma “tabbatattu ne har abada abadin.”—Zabura 111:8.

Zai dace ka bincika yadda Littafi Mai Tsarki zai taimaka maka a duniyar nan da take ta canjawa.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba