Fabrairu Littafin Taro don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu, Fabrairu 2018 Yadda Za Mu Yi Wa’azi 5-11 ga Fabrairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MATTA 12-13 Kwatancin Alkama da Zawan RAYUWAR KIRISTA Kwatanci Game da Mulki da Kuma Ma’anarsu 12-18 ga Fabrairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MATTA 14-15 Ya Ciyar da Dubbai Ta Hannun Mutane Kalila RAYUWAR KIRISTA “Ka Girmama Mahaifinka da Mahaifiyarka” 19-25 ga Fabrairu DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MATTA 16-17 Ra’ayin Wa Kake da Shi? RAYUWAR KIRISTA Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi—Yin Tambayoyi a Hanyoyin da Suka Dace 26 ga Fabrairu–4 ga Maris DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MATTA 18-19 Ka Guji Sa Kanka da Kuma Wasu Yin Tuntube