Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Fabrairu p. 6
  • 19-25 ga Fabrairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 19-25 ga Fabrairu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Fabrairu p. 6

19-25 ga Fabrairu

MATTA 16-17

  • Waƙa ta 45 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ra’ayin Wa Kake da Shi?”: (minti 10)

    • Mt 16:​21, 22​—Bitrus ya bar ra’ayinsa ya shafi tunaninsa (w07 3/1 10 sakin layi na 17)

    • Mt 16:23​—Bitrus bai yi la’akari da ra’ayin Allah ba (w15 5/15 13 sakin layi na 16-17)

    • Mt 16:24​—Wajibi ne Kiristoci su kasance da ra’ayin Allah sa’ad da suke harkokinsu na yau da kullum (w06 4/1 24 sakin layi na 9)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Mt 16:18​—Wane ne dutse da Yesu ya kafa ikilisiyar Kirista a kai? (nwtsty na nazari)

    • Mt 16:19​—Mene ne ‘maƙullai na mulkin sama’ da Yesu ya ba wa Bitrus? (nwtsty na nazari)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mt 16:​1-20

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka fara da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka nuna yadda za a bi da waɗanda ba sa son jin wa’azinmu a yankinku.

  • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi.

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ka saka bidiyon kuma ku tattauna shi.

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 78

  • “Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi​—Yin Tambayoyi a Hanyoyin da Suka Dace”: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon nan Ku Yi Irin Aikin da Yesu Ya Yi​—Ku Koyar da Mutane.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 4 sakin layi na 12-21 da akwatin da ke shafi na 42

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 134 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba