DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MATTA 16-17
Ra’ayin Wa Kake da Shi?
Ko da yake Bitrus yana da manufa mai kyau sa’ad da ya yi furucin nan, amma Yesu bai ɓata lokaci wajen daidaita ra’ayin Bitrus ba
Yesu ya san cewa ba a lokacin ba ne ‘Allah zai sawwaƙa masa’ azabar da zai sha ba. Amma Shaiɗan ba ya son Yesu ya mai da hankali a wannan mawuyacin lokacin
Yesu ya nuna abubuwa uku da suka zama wajibi mu yi idan muna son Allah ya mana ja-gora. Mene ne kowannensu ya ƙunsa?
Ka yi musun kanka
Ka ɗauki gungumen azaba
Ka ci gaba da bin Yesu