RAYUWAR KIRISTA
Ƙarshen Wannan Zamani Ya Kusa
Ku kalli bidiyon nan Ƙarshen Wannan Zamani Ya Kusa, sai ku amsa tambayoyin nan bisa abin da ke Matta 24:34.
- Mene ne “waɗannan abubuwa duka”? 
- Ta yaya littafin Fitowa 1:6 ya taimaka mana mu san ma’anar “tsara”? 
- Wane tsara ne Yesu yake magana a kai? 
- Waɗanne rukuni biyu ne ‘tsarar’ ta ƙunsa? 
- Ta yaya abin da Yesu ya faɗa ya nuna cewa mun yi kusa da ƙarshe?