DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MARKUS 1-2
“An Gafarta Maka Zunubanka”
Mene ne muka koya daga wannan mu’ujizar?
Muna rashin lafiya don mu masu zunubi ne
Yesu yana da iko ya gafarta zunubai da kuma ikon warkar da marasa lafiya
A Mulkin Allah, Yesu zai cire cututtuka har abada kuma ya mai da mu kamiltattu
Ta yaya littafin Markus 2:5-12 zai taimaka mini na jimre sa’ad da nake rashin lafiya?