Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Yuni p. 6
  • Kamar Yesu, Ka Guji Fadawa Cikin Jarraba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Kamar Yesu, Ka Guji Fadawa Cikin Jarraba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Makamantan Littattafai
  • Kada Ku Kaunaci Duniya Ko Abubuwan da Suke Cikinta
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Wane Irin Mutum Ne Ya Kamata Ka Zama
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
  • Ka Yi Adalci Ka Kuma Ki Mugunta
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • “Yahweh Ya Gwada Ibrahim”
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2020
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Yuni p. 6

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LUKA 4-5

Kamar Yesu, Ka Guji Faɗawa Cikin Jarraba

Shaiɗan yana ƙoƙari ya ga ya ɓata dangantakarmu da Jehobah kuma yana yin hakan ta wajen gurɓata tunaninmu. Yana duba yanayin kowannenmu don ya san yadda zai jarabce mu.

Wane abu mai muhimmanci ne Yesu ya yi amfani da shi don ya guji faɗawa cikin jarraba? (Ibr 4:12; 1Yo 2:​15, 16) Ta yaya zan bi misalinsa?

  • Yesu ya ki ya mai da dutse ya zama burodi

    4:1-4

    “Sha’awa ta jiki”

  • Yesu ya ki amincewa da mulkokin duniyar da Shaidan ya ba shi

    4:5-8

    “Kwaɗayin ido”

  • Yesu a saman haikali

    4:9-12

    “Taƙama”

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba