Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • CO-pgm20 pp. 2-3
  • Jumma’a

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Jumma’a
  • Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2020
  • Makamantan Littattafai
  • Ku Faranta Ran Jehobah!
    Tsarin Ayyuka na Taron Da’ira na 2021​—Mai Kula da Da’ira
  • Jehobah Ne Yake Sa Mu Farin Ciki
    Tsarin Ayyuka na Taron Da’ira na 2020-2021​—Wakilin Reshen Ofishinmu
  • Asabar
    Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2017
  • Jumma’a
    Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2019
Dubi Ƙari
Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2020
CO-pgm20 pp. 2-3
Hotuna: 1. Ezra firist. 2. Fulawa. 3. Shaidun Jehobah daga kabilu dabam-dabam suna wa’azi tare. Suna murmushi suna shan hannu. 4. Ma’auratan da suka tsufa sun rike hannu suna murmushi.

Jumma’a

‘Ku yi farin ciki cikin Ubangiji kullum. Ina sake gaya muku, ku yi farin ciki’​—Filibiyawa 4:4

DA SAFE

  • 9:20 Sauti da Bidiyo

  • 9:30 Waƙa ta 111 da Addu’a

  • 9:40 JAWABIN MAI KUJERA: Abin da Ya Sa Jehobah Ne “Allah Mai Farin Ciki” (1 Timoti 1:11)

  • 10:15 JERIN JAWABAI: Me Zai Taimaka Mana Mu Yi Murna a Rayuwa?

    • • Mu Sauƙaƙa Rayuwarmu (Mai-Wa’azi 5:12)

    • • Zuciya Mai Tsabta (Zabura 19:8)

    • • Yin Aiki Mai Gamsarwa (Mai-Wa’azi 4:6; 1 Korintiyawa 15:58)

    • • Abokan Kirki (Karin Magana 18:24; 19:​4, 6, 7)

  • 11:05 Waƙa ta 89 da Sanarwa

  • 11:15 WASAN KWAIKWAYO DAGA LITTAFI MAI TSARKI DA ZA A SAURARA: “Yahweh Ya Sa Su Su Yi Farin Ciki” (Ezra 1:1–6:22; Haggai 1:​2-11; 2:​3-9; Zakariya 1:​12-16; 2:​7-9; 3:​1, 2; 4:​6, 7)

  • 11:45 Ku Yi Murna don Jehobah Yana Ceton Bayinsa (Zabura 9:14; 34:19; 67:​1, 2; Ishaya 12:2)

  • 12:15 Waƙa ta 148 da Shaƙatawa

DA RANA

  • 1:30 Sauti da Bidiyo

  • 1:40 Waƙa ta 131

  • 1:45 JERIN JAWABAI: Ku Sa Iyalinku Farin Ciki

    • • Maigida, Ka Yi Farin Ciki da Matarka (Karin Magana 5:​18, 19; 1 Bitrus 3:7)

    • • Uwargida, Ki Yi Farin Ciki da Mijinki (Karin Magana 14:1)

    • • Iyaye, Ku Yi Farin Ciki da Yaranku (Karin Magana 23:​24, 25)

    • • Yara, Ku Yi Farin Ciki da Iyayenku (Karin Magana 23:22)

  • 2:50 Waƙa ta 135 da Sanarwa

  • 3:00 JERIN JAWABAI: Halittu Suna Nuna Cewa Jehobah Yana So Mu Yi Farin Ciki

    • • Furanni Masu Kyau (Zabura 111:2; Matiyu 6:​28-30)

    • • Abinci Mai Daɗi (Mai-Wa’azi 3:​12, 13; Matiyu 4:4)

    • • Kaloli Masu Ban Sha’awa (Zabura 94:9)

    • • Tsarin Jikin Ɗan Adam (Ayyukan Manzanni 17:28; Afisawa 4:16)

    • • Abubuwan da Muke Jin Daɗin Saurara (Karin Magana 20:12; Ishaya 30:21)

    • • Dabbobi Masu Ban Sha’awa (Farawa 1:26)

  • 4:00 Me Ya Sa Masu Son Zaman Lafiya Suke Farin Ciki? (Karin Magana 12:20; Yaƙub 3:​13-18; 1 Bitrus 3:​10, 11)

  • 4:20 Aminan Allah Za Su Yi Farin Ciki Sosai! (Zabura 25:14; Habakkuk 3:​17, 18)

  • 4:55 Waƙa ta 28 da Addu’ar Ƙarshe

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba