Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • CO-pgm24 pp. 2-6
  • Jummaꞌa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Jummaꞌa
  • Tsarin Ayyuka Taron Yanki na 2024
  • Makamantan Littattafai
  • Jummaꞌa
    Tsarin Ayyuka Taron Yanki na 2025
  • Asabar
    Tsarin Ayyuka Taron Yanki na 2025
  • Lahadi
    Tsarin Ayyuka Taron Yanki na 2025
  • Asabar
    Tsarin Ayyuka Taron Yanki na 2024
Dubi Ƙari
Tsarin Ayyuka Taron Yanki na 2024
CO-pgm24 pp. 2-6
Hotuna: Abubuwa da za a tattauna ran Jummaꞌa. 1. A mazaunin haikali, malaꞌika yana magana da Zakariya kuma Zakariya yana cike da tsoro. 2. Budurwa Maryamu cike da mamaki. 3. Yusuf da Maryamu suna tafiya, Yusuf na jan jakinsu. Maryamu tana rike da Yesu.

Jummaꞌa

“Labari mai daɗi, wanda zai sa dukan mutane su yi farin ciki sosai”—Luka 2:10

Da Safe

  • 8:20 [8:20]a Sauti da Bidiyo

  • 8:30 [8:30] Waƙa ta 150 da Adduꞌa

  • 8:40 [8:40] JAWABIN MAI KUJERA: Me Ya Sa Muke Bukatar Mu Ji Kuma Mu Yaɗa Bishara? (1 Korintiyawa 9:16; 1 Timoti 1:12)

  • 9:10 [9:10] WASAN KWAIKWAYO DAGA LITTAFI MAI TSARKI:

    Labarin Hidimar Yesu: Sashe na 1

    Hasken Gaske a Duniya—Kashi na I (Matiyu 1:18-25; Luka 1:1-80; Yohanna 1:1-5)

  • 9:45 [9:45] Waƙa ta 96 da Sanarwa

  • [9:55] JERIN JAWABAI: Mu Yi Amfani da Labari Mai Daɗi don Mu Yi Nasara A Kan Munanan Labarai

    • • Gulma (Ishaya 52:7)

    • • Idan Zuciyarmu Tana Daminmu (1 Yohanna 1:7, 9)

    • • Abubuwan da Suke Faruwa a Yanzu (Matiyu 24:14)

    • • Sanyin Gwiwa (Matiyu 11:28-30)

  • 9:55 [10:40] JERIN JAWABAI: “Ruhun Allah Ne Ya Shiga Zukatansu”

    • • Matiyu (2 Bitrus 1:21)

    • • Markus (Markus 10:21)

    • • Luka (Luka 1:1-4)

    • • Yohanna (Yohanna 20:31)

  • 11:10 [11:55] Waƙa ta 110 da Shaƙatawa

Da Rana

  • 12:35 [12:55] Sauti da Bidiyo

  • 12:45 [1:05] Waƙa ta 117

  • 12:50 [1:10] JERIN JAWABAI: Gaskiya Game da Yesu

    • • Kalman (Yohanna 1:1; Filibiyawa 2:8-11)

    • • Sunansa (Ayyukan Manzanni 4:12)

    • • Haihuwarsa (Matiyu 2:1, 2, 7-12, 16)

  • 1:30 [1:50] Waƙa ta 99 da Sanarwa

  • 1:40 [2:00] JERIN JAWABAI: Darussa Daga Ƙasar da Yesu Ya Yi Rayuwa

    • • Yadda Ƙasar Take (Maimaitawar Shariꞌa 8:7)

    • • Dabbobi (Luka 2:8, 24)

    • • Abinci (Luka 11:3; 1 Korintiyawa 10:31)

    • • Yanayin Rayuwa (Filibiyawa 1:10)

    • • Zaman Alꞌumma (Maimaitawar Shariꞌa 22:4)

    • • Ilimantarwa (Maimaitawar Shariꞌa 6:6, 7)

    • • Ibada (Maimaitawar Shariꞌa 16:15, 16)

  • 3:15 [3:35] Me Ya Sa Saƙon Labari Mai Daɗi “Madawwamin Saƙo Ne”? (Ruꞌuyar da Aka Yi wa Yohanna 14:6, 7)

  • 3:50 [4:10] Waƙa ta 66 da Adduꞌar Rufewa

a Lokacin da ke cikin baka biyu [ ] domin ranar Asabar da ake “Tsabtace Mahalli” ne.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba