Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Fabrairu p. 8
  • Ku Gayyaci Kowa a Yankinku Zuwa Taron Tuna da Mutuwar Yesu!

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Gayyaci Kowa a Yankinku Zuwa Taron Tuna da Mutuwar Yesu!
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Ƙananan Jigo
  • Makamantan Littattafai
  • DABARUN DA ZA A YI AMFANI DA SU
  • Gabatarwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Takardun Gayyata na Tuna Mutuwar Yesu Wanda Za a Rarraba a Dukan Duniya!
    Hidimarmu Ta Mulki—2010
  • Jehobah Yana Mana Albarka don Muna Halartan Taron Tunawa da Mutuwar Yesu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2023
  • Za a Soma Kamfen na Gayyatar Mutane Zuwa Taron Tuna Rasuwar Yesu a Ranar 17 ga Maris
    Hidimarmu Ta Mulki—2012
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Fabrairu p. 8

RAYUWAR KIRISTA

Ku Gayyaci Kowa a Yankinku Zuwa Taron Tuna da Mutuwar Yesu!

Hoto
Takardar Gayyatar taron Tuna da mutuwar Yesu na 2016

Za mu soma kamfen na gayyatar mutane zuwa taron Tuna da Mutuwar Yesu a ranar 27 ga Fabrairu, kuma muna son mutane da yawa su halarci taron. Zai dace mu koma ziyara wurin mutanen da suka saurare mu.

DABARUN DA ZA A YI AMFANI DA SU

KA YI GABATARWARKA

“Muna rarraba takardun nan don mu gayyaci mutane zuwa wani taro na musamman. Miliyoyin mutane a duniya za su taru ranar 23 ga Maris don su Tuna da Mutuwar Yesu kuma su ji jawabin Littafi Mai Tsarki da ya nuna yadda muke amfana daga mutuwarsa. An rubuta lokaci da kuma wurin da za a yi taron a wannan yankin a cikin takardar. Za mu so ka halarci taron.”

Idan mutumin ya saurara . . .

  • KA BA DA HASUMIYAR TSARO

    Ka yi shirin koma ziyara.

  • KA NUNA BIDIYON TUNA MUTUWAR YESU

    Ka yi shirin koma ziyara.

Idan ka koma za ka iya ce . . .

  • KA NUNA ME YA SA ZAI DACE MU YI NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI?

    Sai ka ba da littafin da muke nazari da shi.

  • KA BA DA MENENE AINIHI LITTAFI MAI TSARKI YAKE KOYARWA?

    Ka yi amfani da shafuffuka na 206-208, wajen tattauna wasu abubuwa game da taron Tuna Mutuwar Yesu. Bayan haka, ka ba da littafin.

  • KA BA DA KA SAURARI ALLAH

    Ka yi amfani da shafuffuka na 18-19 wajen tattauna amfanin fansar Kristi. Bayan haka, ka ba da ƙasidar.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba