Kar Ka Gaji da Yin Nagarta!
SASHE NA SAFE
9:30 [11:30]* Sauti
9:40 [11:40] Waƙa ta 77 da Addu’a
9:50 [11:50] Me Ya Sa Yake da Wuya Mu Yi Nagarta?
10:05 [12:05] Jerin Jawabai: Ku Guji Yin Shuki ta Biyan Sha’awar Jiki
Ku Yi Amfani da Intane a Hanyar da Ta Dace
Ku Zaɓi Nishaɗin da Ya Dace
Kada Ku Bar Kishi Ya Zauna a Zukatanku
Ku Yi Abin da Zai Sa Ku Sami Rai
11:05 [1:05] Waƙa ta 45 da Sanarwa
11:15 [1:15] Ku Ci-gaba da Yin Nagarta ga Dukan Mutane
11:30 [1:30] Jawabin Baftisma
12:00 [2:00] Waƙa ta 63
SASHE NA RANA
1:10 [2:40] Sauti
1:20 [2:50] Waƙa ta 127 da Addu’a
1:30 [3:00] Jawabi Daga Littafi Mai Tsarki ga Jama’a: Ta Yaya Za Mu Guji Yi wa Allah Ba’a?
2:00 [3:30] Taƙaita Hasumiyar Tsaro
2:30 [4:00] Waƙa ta 59 da Sanarwa
2:40 [4:10] Jerin Jawabai: Ku Ci-gaba da Yin Shuki ta Biyan Bukatar Ruhu
Ku Koyi Yin Nazari Mai Zurfi
Ku Bi Ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki Kullum
‘Kada Ku Janye Hannunku’
3:40 [5:10] Abin da Za Mu Girbe Idan Ba Mu Gaji Ba
4:15 [5:45] Waƙa ta 126 da Addu’a