“Ku Nuna Bangaskiya”!
SASHE NA SAFE
9:30 Sauti
9:40 Waƙa ta 118 da Addu’a
9:50 Ta Yaya Za Mu Nuna Bangaskiya Kuma Me Ya Sa Za Mu Yi Hakan?
10:05 Jerin Jawabai: Ku Yi Koyi da Waɗanda Suka Nuna Bangaskiya
• Ishaku da Rebeka
• Esta
• Timoti
11:05 Waƙa ta 60 da Sanarwa
11:15 Muna da Bangaskiya Shi Ya Sa Muke Magana
11:30 Jawabin Baftisma
12:00 Waƙa ta 52
SASHE NA RANA
1:10 Sauti
1:20 Waƙa ta 9 da Addu’a
1:30 Jawabi Daga Littafi Mai Tsarki ga Jama’a: Ku Ba da Gaskiya ga Allah ‘Wanda Ba Ya Ƙarya’
2:00 Taƙaita Hasumiyar Tsaro
2:30 Waƙa ta 54 da Sanarwa
2:40 Jerin Jawabai: Ku Yi ‘Tafiya Cikin Bangaskiya’ Kowace Rana
• “Kada Ku Damu”
• Ku Yi Amfani da Lokacinku Yadda Ya Dace
• Ku Ƙi Saka Hannu a Harkokin Duniya
3:40 Jehobah “Ya San Waɗanda Suke Nasa”
4:15 Waƙa ta 7 da Addu’a