Mu Yi “Marmarin” Jiran Jehobah!
ZABURA 130:6
Sashe na safe
9:30 Sauti
9:40 Waƙa ta 88 da Adduꞌa
9:50 Ta Yaya Za Mu Yi “Marmarin” Jiran Jehobah?
10:05 Jerin Jawabai: Ku Yi Koyi da Waɗanda Suka Yi Marmarin Jira
• Habakkuk
• Yohanna
• Hannatu
11:05 Waƙa ta 142 da Sanarwa
11:15 Mene ne Kake Jira?
11:30 Jawabin Baftisma
12:00 Waƙa ta 28
Sashe na rana
1:10 Sauti
1:20 Waƙa ta 54 da Adduꞌa
1:30 Jawabi Daga Littafi Mai Tsarki ga Jamaꞌa: Har Ila Yin Haƙuri Yana da Amfani Kuwa?
2:00 Taƙaita Hasumiyar Tsaro
2:30 Waƙa ta 143 da Sanarwa
2:40 Jerin Jawabai: Ku Jira Jehobah . . .
• Saꞌad da Kuka Kaɗaita
• Saꞌad da Kuka Yi Kuskure
• Saꞌad da Kuke Ganin Kamar Mugaye Suna Samun Ci Gaba
3:40 “Akwai Lada ga Masu Adalci”
4:15 Waƙa ta 140 da Adduꞌa