Ba Ma Jin Kunyar Yaɗa Labari Mai Daɗi
Sashe na safe
9:40 [11:30]a Sauti
9:50 [11:40] Waƙa ta 67 da Adduꞌa
10:00 [11:50] Me Ya Sa Ba Ma Kunyar Yaɗa Labari Mai Daɗi?
10:15 [12:05] Ku Nuna Kuna Goyon Bayan Labari Mai Daɗi
10:30 [12:20] Ka Zama Maꞌaikacin da Ba Ya Kunyar Aikinsa
10:55 [12:45] Waƙa ta 73 da Sanarwa
11:05 [12:55] Ku Kasance da Ikon Ruhu Mai Tsarki, da Ƙauna, da Kuma Kamun Kai
11:35 [1:25] Jawabin Baftisma: Ku Ci-Gaba da Amincewa da Labari Mai Daɗi
12:05 [1:55] Waƙa ta 75
Sashe na rana
1:20 [2:35] Sauti
1:30 [2:45] Waƙa ta 77
1:35 [2:50] Labarai
1:45 [3:00] Taƙaita Hasumiyar Tsaro
2:15 [3:30] Jerin Jawabai: Ba Ma Jin Kunyar . . .
• Bin Ƙaꞌidodin Allah Game da Ɗabiꞌu
• Goyon Bayan Mulkin Allah
• Bin Umurnin Waɗanda Suke Mana Ja-goranci
3:00 [4:15] Waƙa ta 40 da Sanarwa
3:10 [4:25] Mu Yabi Jehobah
3:55 [5:10] Waƙa ta 7 da Adduꞌa
a Lokacin da ke cikin baka biyu [ ] domin ranar Asabar da ake “Tsabtace Mahalli” ne.