Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 3/12 p. 8
  • Gabatarwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Gabatarwa
  • Hidimarmu Ta Mulki—2012
  • Makamantan Littattafai
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2012
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Abin da Za a Ce Game da Mujallun
    Hidimarmu Ta Mulki—2011
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2012
Dubi Ƙari
Hidimarmu Ta Mulki—2012
km 3/12 p. 8

Gabatarwa

Don Soma Nazarin Littafi Mai Tsarki a Asabar ta Farko a Watan Afrilu

“Wasu mutane sun yarda cewa annabcin da ke cikin Littafi Mai Tsarki tabbatacce ne. Wasu kuma suna tunanin cewa abubuwan da ke ciki suna da wuyar fahimta kuma za a iya bayyana ma’anarsu a hanyoyi da dama. Mene ne ra’ayinka?” [Ka bari ya ba da amsa.] Ka ba maigidan Hasumiyar Tsaro na Afrilu-Yuni, sa’an nan ka tattauna talifin da ke shafi na 22 kuma ka karanta aƙalla nassi ɗaya. Ka ba shi mujallun, kuma ka gaya masa za ka dawo don ku tattauna tambayar da ke gaba.

Hasumiyar Afrilu-Yuni

“Mutane suna da ra’ayoyi da yawa game da Yesu. Wasu sun ce shi ne Almasihun da aka yi alkawarinsa. Wasu suna ganin cewa mutumin kirki ne kawai. Wasu kuma sun gaskata cewa bai taɓa rayuwa ba mene ne ra’ayinka? [Ka bari ya ba da amsa.] In ji Littafi Mai Tsarki, yana da muhimmanci mu san gaskiya game da Yesu. [Karanta Yohanna 17:3.] Wannan mujallar ta tattauna amsoshin da Littafi Mai Tsarki ya bayar ga tambayoyin da mutane suke yi game da Yesu.”

Awake! Afrilu

“Muna ziyarar ku ne domin muna son mu taimaka wa iyalai. Za ka yarda cewa iyalai suna fuskantar ƙalubale sosai a yau, ko ba haka ba? [Ka bari ya amsa.] Dubi inda iyalai da yawa suka sami shawara mai kyau. [Karanta Zabura 119:105.] Wannan mujallar ta tattauna yadda waɗanda suka sake yin aure kuma sun riga sun haihu, suka magance ƙalubalen da suke fuskanta ta wajen bin mizanan Littafi Mai Tsarki.”

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba