Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 4/12 p. 4
  • Gabatarwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Gabatarwa
  • Hidimarmu Ta Mulki—2012
  • Makamantan Littattafai
  • Yadda Za a Gabatar
    Hidimarmu Ta Mulki—2011
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2012
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2012
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2012
Dubi Ƙari
Hidimarmu Ta Mulki—2012
km 4/12 p. 4

Gabatarwa

Don Soma Nazarin Littafi Mai Tsarki a Asabar ta Farko a Watan Mayu

“Allah yana da ƙungiya kuwa a yau, ko kuwa yana sha’ani ne kawai da mutane ɗai-ɗai? [Ka bari ya ba da amsa.] Dubi abin da wurin nan ya ce game da mutanen da Allah ya tsara tun shekaru da dama da suka shige. Ka buɗe shafi na 24 na Hasumiyar Tsaro ta Afrilu-Yuni, kuma ka tattauna batun da ke ƙarƙashin ƙaramin jigon da mutumin sa’an nan ka karanta aƙalla nassi guda. Ka ba da mujallun, kuma ka gaya masa za ka dawo don ku tattauna tambayar da ke gaba.

Hasumiyar Afrilu-Yuni

“Akwai wani abu mai ban ƙarfafa da muka karanta a cikin Littafi Mai Tsarki kuma za mu so mu nuna maka shi. [Karanta Ishaya 41:10, 13.] Kana ganin muna bukatar irin wannan kulawar daga Allah a yau? [Ka bari ya amsa.] Talifin da ke shafi na 28 na wannan mujallar ya bayyana yadda za mu iya riƙe hannun Allah da kuma amfanin da za mu samu idan muka yi hakan.”

Awake! Mayu

“Kusan kowane mutum zai ce an taɓa yi masa rashin adalci. Kana ganin za a iya magance rashin adalci a duniyar nan? [Ka bari ya amsa.] Dubi annabcin nan da aka yi game da wani sarkin da zai kawo ƙarshen rashin adalci. [Ka karanta Zabura 72:11-14.] Wannan mujallar ta tattauna alkawarin da Littafi Mai Tsarki ya yi game da adalcin da za a more a nan gaba.”

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba