Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 3/14 p. 4
  • Gabatarwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Gabatarwa
  • Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Makamantan Littattafai
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2015
  • Gabatarwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2014
Dubi Ƙari
Hidimarmu Ta Mulki—2014
km 3/14 p. 4

Gabatarwa

Don Kamfen na Gayyatar Mutane Zuwa Taron Tuna da Mutuwar Yesu

“Muna gayyatar mutane zuwa wani taro mai muhimmanci da za a yi. A ranar 14 ga Afrilu, miliyoyin mutane a faɗin duniya za su yi taro don su tuna da mutuwar Yesu kuma za su saurari jawabi daga Littafi Mai Tsarki kyauta game da yadda za mu amfana daga mutuwar Yesu. Ga naka takardar gayyata. A ciki, za ka ga wuri da kuma lokacin da za a gudanar da taron a yankinmu.”

Hasumiyar Tsaro Maris–Afrilu

“Sa’ad da wani danginmu ko kuma abokinmu ya rasu, muna marmarin sake ganinsa, ko ba haka ba? [Ka bari ya ba da amsa.] Alkawarin da Littafi Mai Tsarki ya yi a cikin wannan nassin ya ƙarfafa mutane da yawa. [Karanta Yohanna 5:28, 29.] A shafuffuka na 14 da 15 na wannan mujallar, an tattauna dalilin da ya sa muke da tabbaci cewa za a yi tashin matattu da lokacin da hakan zai faru da kuma irin mutanen da za a ta da su.”

Awake! Afrilu

“Mun zo ne don mu tattauna wata matsala da ta zama gama-gari. Wasu sun shiga wani yanayi mai tsanani har hakan ya sa sun yi tunanin kashe kansu. A duk lokacin da mutum ya faɗa cikin irin wannan yanayin, kana ganin yana so ya mutu ne da gaske, ko kuma yana so ya rabu da wahalarsa ne kawai? [Ka bari ya ba da amsa.] Wannan alkawarin da Littafi Mai Tsarki ya yi ya taimaka wa mutane da yawa su kasance da ra’ayin da ya dace. [Karanta Ru’ya ta Yohanna 21:3, 4.] Wannan mujallar ta bayyana dalilai masu kyau guda uku da suka nuna cewa bai kamata mutum ya kashe kansa ba ko da yana cikin mawuyacin hali.”

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba