Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 9/14 p. 4
  • Gabatarwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Gabatarwa
  • Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Makamantan Littattafai
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2011
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2012
  • Gabatarwa
    Hidimarmu Ta Mulki—2014
Dubi Ƙari
Hidimarmu Ta Mulki—2014
km 9/14 p. 4

Gabatarwa

Don Soma Nazari da Mutane a Asabar ta Farko a Watan Oktoba

“Mutane da yawa sun daina yin addu’a domin a ganinsu, Allah ba ya jin addu’arsu. Shin kana da wannan ra’ayin? [Ka bari ya ba da amsa.] Wasu mutane za su so su san yadda za su yi addu’a don Allah ya ji su.” Ka je shafi na 16 a Hasumiyar Tsaro na Satumba–Oktoba, kuma ku tattauna batun da ke ƙarƙashin tambaya ta biyu da kuma aƙalla ɗaya daga cikin nassosin da aka rubuta a wurin. Ka ba shi mujallun kuma ka shirya don ka dawo ku tattauna daga littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?

Hasumiyar Tsaro Satumba–Oktoba

“Muna magana ne game da wata tambaya da mutanen kirki a kusan ko’ina suke yi. Tambayar ita ce, ‘Allah yana lura da ni kuwa?’ Mai yiwuwa kai ma ka taɓa yin irin wannan tambayar, ko ba haka ba?” [Ka bari ya ba da amsa.] Ka karanta Ayyukan Manzanni 17:27, sa’an nan ka nuna masa talifin da ke shafi na 9.

Awake! Oktoba

“Muna ziyartar mutane ne don mu taimaka musu su sami amsar wannan tambayar. [Ka nuna masa bangon gaba na Awake!] Kana ganin wajibi ne mutum ya yi arziki kafin ya yi nasara? [Ka bari ya ba da amsa.] Littafi Mai Tsarki ya nuna irin ra’ayin da ya kamata mu kasance da shi game da dukiya. [Karanta Luka 12:15.] Littafi Mai Tsarki ya nuna cewa kowa yana iya yin nasara. Wannan mujallar ta yi bayani a kan hakan.”

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba