DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | NEHEMIYA 1-4
Nehemiya Ya So Bauta ta Gaskiya
Hoto
455 K.H.Y.
Nisan (Mar./Afr.)
2:4-6 Nehemiya ya karɓi izinin sake gina Urushalima, tushen bauta ta gaskiya a zamaninsa
Iyyar
Sivan
Tammuz (Yuni/Yuli)
2:11-15 Nehemiya ya iso a misalin wannan lokacin kuma ya duba ganuwar birnin
Ab (Yuli/Agus.)
3:1; 4:7-9 An soma ginin duk da hamayyar da ake yi
Elul (Agus./Satum.)
6:15 An kammala ginin bayan kwana 52
Tishri