DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | NEHEMIYA 5-8
Nehemiya Mai Kula Ne da Ya Ƙware
Tishri 455 K.H.Y.
8:1-18
Wataƙila a wannan lokacin ne Nehemiya ya umurci jama’ar su taru don bauta ta gaskiya
Hakan ya sa sun yi farin ciki sosai
Magidanta sun taru don su san yadda za su bi Dokar Allah sawu-da-kafa
Mutanen sun shirya yadda za su yi Idin Bukkoki