DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | ZABURA 92-101
Ku Ƙarfafa Dangantakarku da Allah Saʼad da Kuka Tsufa
92:12
Itacen giginya zai iya yin sama da shekara 100 yana yin ʼya’ya
Tsofaffi za su iya ba da ʼya’ya a hidimarsu ta wurin . . .
92:13-15
yin addu’a a madadin wasu
nazarin Littafi Mai Tsarki
halartan taro a ikilisiya da kuma yin kalami ko wani aiki
gaya ma wasu abubuwan da suka shaida a hidimarsu
yin wa’azi da ƙwazo