DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | LUKA 2-3
Matasa—Kuna Ƙarfafa Dangantakarku da Jehobah Kuwa?
Tun Yesu yana ƙarami, ya kafa mana misali mai kyau na bauta wa Jehobah da kuma yadda ya yi biyayya ga iyayensa.
Matasa, ta yaya za ku yi koyi da Yesu a hanyoyin nan?