Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb16 Agusta p. 8
  • Za Mu Rarraba Hasumiyar Tsaro ga Kowa a Watan Satumba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Za Mu Rarraba Hasumiyar Tsaro ga Kowa a Watan Satumba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Yi Wa Masu Makoki Ta’aziyya
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2003
  • Ka “Yi Wa Dukan Masu-makoki Ta’aziyya”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2011
  • Yadda Allah Yake Karfafa Mu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Wa’azi)—2016
  • Yadda Za a Taimaka ma Wadanda Aka Ci Zarafinsu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2019
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu (2016)
mwb16 Agusta p. 8

RAYUWAR KIRISTA

Za Mu Rarraba Hasumiyar Tsaro ga Kowa a Watan Satumba

Hasumiyar Tsaro Na 5 2016 | A Ina Za Ka Iya Samun Karfafa?

Mutane a faɗin duniya suna bukatar ta’aziya. (M. Wa 4:1) Za mu rarraba Hasumiyar Tsaro ga mutane a watan Satumba, kuma za mu tattauna game da ta’aziya. Ka saka hannu don a rarraba wannan mujallar a duk faɗin duniya. Amma, tun da yake mun fi so mu tattauna da mutane don mu ƙarfafa su, ba zai dace mu ajiye mujallunmu a ƙofar gidajen mutanen da ba sa gida ba.

ABIN DA ZA KA CE

“Ba wanda ba ya bukatar ta’aziya. Amma ta yaya za mu iya samun ta’aziya? [Karanta 2 Korintiyawa 1:3, 4.] Wannan mujallar Hasumiyar Tsaro ta tattauna yadda Allah yake ta’azantar da mu.”

Idan mutumin yana son saƙonmu kuma ya karɓi mujallar, . . .

KA NUNA BIDIYON ME YA SA ZAI DACE MU YI NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI?

Kuma ka ce za ka dawo don ka yi nazarin Littafi Mai Tsarki da shi.

KA YI SHIRIN KOMA ZIYARA

Sai ka ce za ka dawo don ku tattauna tambayar nan “Me ya sa Allah ya ƙyale mugunta da wahala?”

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba