Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb17 Fabrairu p. 4
  • Ku Yi Amfani da Littattafanmu Yadda Ya Dace

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Yi Amfani da Littattafanmu Yadda Ya Dace
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Makamantan Littattafai
  • Akwatin Tambaya
    Hidimarmu Ta Mulki—2011
  • “Zan Karɓi Littattafanku Idan Kuka Karɓi Nawa”
    Hidimarmu Ta Mulki—2013
  • Mene ne Yanayinsa?
    Hidimarmu Ta Mulki—2011
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
mwb17 Fabrairu p. 4
Wata mata tana saurara yayin da Shaidun Jehobah suke ba da kasidar nan Albishiri Daga Allah!

RAYUWAR KIRISTA

Ku Yi Amfani da Littattafanmu Yadda Ya Dace

Yesu ya ce: “Kyauta kuka karɓa, sai ku bayar kyauta.” (Mt 10:8) Muna bin wannan umurnin ta wajen ba mutane Littafi Mai Tsarki da kuma littattafanmu kyauta. (2Ko 2:17) Amma waɗannan littattafan suna koyar da gaskiya game da Allah. Kuma ana aiki tuƙuru da kashe kuɗi sosai wajen buga littattafan nan da kuma tura su zuwa ikilisiyoyi a faɗin duniya. Saboda haka, zai dace mu riƙa ɗaukan littattafan da muke bukata kawai.

Ku mai da hankali sosai sa’ad da kuke ba mutane littattafai, har sa’ad da kuke wa’azi da amalanke. (Mt 7:6) Maimakon kawai ku riƙa ba mutanen da suke wucewa mujalla, ku tattauna da su don ku san ko suna so su saurare ku. Shin za ka iya amsa e ga ɗaya daga cikin tambayoyin da ke akwatin nan? Idan ba ka san ko wani yana son abin da kuke tattaunawa ba, za ka iya ba shi warƙa. Ko da yake, za ka iya ba shi littattafanmu idan ya ce yana so.​—Mis 3:​27, 28.

SHIN MUTUMIN . . .

  • yana saurara sa’ad da kake magana?

  • ya saka baƙi a maganar?

  • ya amince zai karanta mujallar?

  • ya ba da gudummawa?

  • ya nuna yana son abin da ya koya a Littafi Mai Tsarki?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba