DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | IRMIYA 1-4
“Ina Tare da Kai Domin In Cece Ka””
Hoto
	Wataƙila Irmiya ya kusan shekara 25 sa’ad da Jehobah ya naɗa shi annabi. Irmiya yana jin cewa bai cancanci haka ba, amma Jehobah ya tabbatar masa da cewa zai ci gaba da taimaka masa.
- 647 - Irmiya ya zama annabi 
- 607 - An halaka Urushalima 
- 580 - An kammala rubutun 
Kafin haihuwar Yesu