Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Janairu p. 7
  • Yesu Ya Karfafa Mutane Kuma Ya Sa Sun Sami Kwanciyar Hankali

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yesu Ya Karfafa Mutane Kuma Ya Sa Sun Sami Kwanciyar Hankali
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Makamantan Littattafai
  • Sauƙi Daga Wahala—Hanya Mafi Kyau
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2002
  • “Ku Zo Gare Ni, . . . Zan Ba Ku Hutawa”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2019
  • Muhimmancin Yin Alheri
    “Ku Rera Waka da Farin Ciki” ga Jehobah
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Janairu p. 7

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MATTA 10-11

Yesu Ya Ƙarfafa Mutane Kuma Ya Sa Sun Sami Kwanciyar Hankali

11:28-30

Wata matan zamanin dā tana dauke da karkiya

“Karkiyata mai-sauƙi ce”

Da yake Yesu kafinta ne, babu shakka ya san yadda ake gyara karkiya. Wataƙila ma yana amfani da fata ko wani abu sa’ad da yake gyara ta don a ji daɗin yin aiki da ita. A lokacin da muka ɗauki karkiyar Yesu sa’ad da muka yi baftisma, mun soma wani babban aiki ne mai wuya, amma idan muka ci gaba, za mu sami ƙarfafa da albarka sosai.

Waɗanne albarku ka samu tun lokacin da ka ɗauki karkiyar Yesu?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba