Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Oktoba p. 2
  • Yesu Yana Kula da Tumakinsa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Yesu Yana Kula da Tumakinsa
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Makamantan Littattafai
  • Inda Za Ka Sami Ta’aziyya
    Ka Koya Daga Wurin Babban Malami
  • Zan Nemo Wanda Ya Bata
    Ka Komo ga Jehobah
  • Jehobah Ne Makiyayinmu
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2005
  • ‘Jehobah Makiyayina Ne’
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2011
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Oktoba p. 2

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | YOHANNA 9–10

Yesu Yana Kula da Tumakinsa

10:1-5, 11, 14, 16

Abin da ke sa dangantaka mai kyau tsakanin makiyayi da tumakinsa shi ne, makiyayin ya san kome game da tumakinsa, su kuma sun san makiyayinsu kuma sun amince da shi. Yesu makiyayi Mai Kyau, ya san bukatun kowane tumakinsa da kasawarsa da kuma ƙarfinsa. Su kuma sun san makiyayinsu kuma sun amince da shugabancinsa.

Ta yaya Yesu Makiyayi Mai Kyau, yake, . . .

  • tattara tumakinsa?

  • kula da tumakinsa?

  • kāre tumakinsa?

  • ciyar da tumakinsa?

Wani makiyayi yana gadin tumakin da ke cikin wani karamin gida

DON BIMBINI: Ta yaya zan nuna godiya domin kulawar Yesu?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba