Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Disamba p. 5
  • Mu Yabi Jehobah Ta Wurin Rera Waka da Farin Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Mu Yabi Jehobah Ta Wurin Rera Waka da Farin Ciki
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
  • Makamantan Littattafai
  • Wakokin Mulki Suna Sa Mu Yi Karfin Hali
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2017
  • Sababbin Waƙoƙi don Ibada!
    Hidimarmu Ta Mulki—2014
  • Shawara a Kan Yin Nazari
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2023
  • Ka Rika Waka da Farin Ciki!
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2017
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Disamba p. 5
Ku Zama Abokan Jehobah Waka ta 084: Yin Hidima a Inda Akwai Bukata

RAYUWAR KIRISTA

Mu Yabi Jehobah Ta Wurin Rera Waƙa da Farin Ciki

Bulus da Sila sun rera waƙoƙin yabo ga Jehobah sa’ad da suke cikin kurkuku. (A. M 16:25) Babu shakka, hakan ya ƙarfafa su sosai. Mu kuma fa? Waƙoƙin da muke yi a taro da kuma waƙoƙin jw suna ƙarfafa mu da kuma taimaka mana mu jimre matsaloli. Ban da haka ma, suna ɗaukaka Jehobah. (Za 28:7) Ƙungiyarmu tana ƙarfafa mu cewa zai yi kyau mu haddace wasu daga cikin waƙoƙin nan. Ka taɓa yin hakan? Za mu iya yin amfani da lokacin ibada ta iyalinmu don mu koyi da kuma haddace waƙoƙin nan.

KU KALLI BIDIYON NAN YARA NA YABON JEHOBAH DA WAƘOƘI, SAI KU AMSA TAMBAYOYIN NAN:

  • Wasu yara mata biyu suna rera waka a inda ake rikodin

    Ta yaya za mu amfana daga rera waƙoƙin Mulki?

  • Wata ’yar’uwa tana shirya wurin da yara za su yi waka

    Wane shiri ne sashen Sauti da Bidiyo suke yi kafin su yi rikodin na waƙa?

  • Wata iyali suna waka a lokacin ibada ta iyali

    Ta yaya yara da iyayensu suke yin shiri don waƙar da za su rera?

  • Yara suna waka

    A cikin waƙoƙin Mulki, wanne ne ka fi so kuma me ya sa?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba