DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | GALATIYAWA 1-3
“Na Tsawata Masa Fuska da Fuska”
2:11-14
Ta yaya ayoyin nan suka koya mana waɗannan darussan?
Dole ne mu kasance da ƙarfin zuciya.—w18.03 31-32 sakin layi na 16
Tsoron mutum yana da hadari.—w17.04 27 sakin layi na 16
Dukan bayin Jehobah har da waɗanda suke ja-goranci ajizai ne.—w10 6/15 17-18 sakin layi na 12
Dole ne mu riƙa ƙoƙari don mu daina nuna wariya.—w18.08 9 sakin layi na 5