Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb22 Satumba p. 4
  • Ku Yi Zaɓi Mai Kyau Idan Za Ku Yi Aure

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Yi Zaɓi Mai Kyau Idan Za Ku Yi Aure
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Makamantan Littattafai
  • Ka Tuna?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2018
  • Ku Taimaka Wa Yara da Matasa Su Yi Nasara
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Sulemanu Ya Yi Addu’a da Dukan Zuciyarsa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Aure, Kyauta ne Daga Allah Mai Kauna
    “Ku Tsare Kanku Cikin Ƙaunar Allah”
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
mwb22 Satumba p. 4

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ku Yi Zaɓi Mai Kyau Idan Za Ku Yi Aure

Sulemanu bai yi zaɓi mai kyau ba ta wuri auran mata masu bautar gumaka (1Sar 11:​1, 2; w18.07 18 sakin layi na 7)

A hankali matan Sulemanu sun sa ya daina bauta wa Jehobah (1Sar 11:​3-6; w19.01 15 sakin layi na 6)

Jehobah ya yi fushi da Sulemanu (1Sar 11:​9, 10; w18.07 19 sakin layi na 9)

Hotuna: ’Yar’uwa da ba ta yi aure ba tana nazari kuma tana tunani game da wani dan’uwa. 1. Dan’uwan yana kalami a taron ikilisiya. 2. Yana wa’azi ga jama’a. 3. Yana taimaka wajen gyara majami’ar mulki.

A Littafi Mai Tsarki, an shawarci Kiristoci marasa aure su auri “mai bin Ubangiji.” (1Ko 7:39) Duk da haka, don kawai mutum ya yi baftisma, hakan ba ya nufin cewa ya dace mu aure shi. Zai dace ka yi tunani cewa, idan mun yi aure, mutumin zai taimaka min in ci gaba da bauta wa Jehobah da dukan zuciyata? Mutumin yana nuna cewa yana ƙaunar Jehobah sosai? Kafin ka yi aure, ka yi ƙoƙari ka san wanda za ka aura sosai.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba