Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb19 Nuwamba p. 4
  • Dole Mu Dāge Sosai Mu Kiyaye Bangaskiyarmu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Dole Mu Dāge Sosai Mu Kiyaye Bangaskiyarmu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
  • Makamantan Littattafai
  • Darussa Daga Wasiƙun Yohanna da Yahuda
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2008
  • Shawara a Kan Bangaskiya, Ɗabi’a, da Ƙauna
    Littafi Mai Tsarki​—Wane Saƙo Ne Ke Cikinsa?
  • Sun Yi Rubutu Game da Yesu
    Ku Koyar da Yaranku
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2019
mwb19 Nuwamba p. 4

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | 2 YOHANNA 1-13; 3 YOHANNA 1-14–YAHUDA 1-25

Dole Mu Dāge Sosai Mu Kiyaye Bangaskiyarmu

Yahuda 3

Wani mutum yana kokari ya shiga ta karamar kofa

Yesu ya ce: “Ku yi ƙoƙari ku shiga ta ƙaramar ƙofa.” (Lu 13:24) Kalaman Yesu sun nuna cewa za mu yi kokawa sosai ko kuma mu dāge kafin Allah ya amince da mu. Yahuda ɗan’uwan Yesu ma an hore shi ya yi magana kamar haka, ya ce: “Ku dāge sosai ku kiyaye bangaskiyarku.” Dole ne mu yi iya ƙoƙarinmu kafin mu yi abubuwa na gaba:

  • Mu ƙi yin lalata.​—Yahuda 6, 7

  • Mu yi ma waɗanda suke ja-gora a ikilisiya biyayya.​—Yahuda 8, 9

  • Mu ƙarfafa ‘bangaskiyarmun nan mafi tsarki,’ wato, koyarwarmu ta Kirista.​—Yahuda 20, 21

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba