Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Janairu p. 4
  • Jehobah Ya Keɓe Jama’arsa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Jehobah Ya Keɓe Jama’arsa
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Jehobah Ya Yi Yaƙi don Isra’ilawa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Yadda Za Ka Sami Albarkar Jehobah
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Jehobah Ya Raba Ƙasar Yadda Ya Dace
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ka Kāre Gadonka
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Janairu p. 4

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Jehobah Ya Keɓe Jama’arsa

Dole ne mu bi duka dokokin Jehobah (L.Fi 20:​22, 23; w04 11/1 11 sakin layi na 12)

Jehobah ya yi alkawari cewa zai ba mu gādo (L.Fi 20:24; it-1-E 1199)

Jehobah yana so bautar da bayinsa suke yi masa ta kasance da tsabta (L.Fi 20:​25, 26; it-1-E 317 ¶2)

Jehobah yana albarkaci waɗanda suke da dangantaka mai kyau da shi. Don mu ci gaba da faranta ma Jehobah rai, dole ne halinmu ya bambanta da na mutanen duniya kuma mu ƙi ayyukansu mara tsabta.

Wani memban Kwamitin Hulda da Asibitoci ya ba wani likata takardu da ke dauke da bayanai a kan jinya.

KA TAMBAYI KANKA, ‘Waɗanne irin jinya ne Allah ba ya so kuma me ya sa ya kamata in guje musu?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba