Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Janairu p. 8
  • Shekara ta Samun ’Yanci da ’Yanci da Za Mu Samu a Nan Gaba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Shekara ta Samun ’Yanci da ’Yanci da Za Mu Samu a Nan Gaba
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Jehobah Yana Ba Ka ’Yanci
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2019
  • Jehobah Ya Keɓe Jama’arsa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Jehobah Ya Raba Ƙasar Yadda Ya Dace
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Janairu p. 8

Isra’ilawa da ke aikin bauta sun komo ga iyalansu da kuma ƙasarsu a shekara ta samun ’yanci

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Shekara ta Samun ’Yanci da ’Yanci da Za Mu Samu a Nan Gaba

Shekara ta samun ’yanci ta taimaka wa Isra’ilawa su kawar da bashin da ake bin su don kada su ci gaba da kasancewa da talauci (L.Fi 25:10; it-1-E 871; ka duba hoton shafin farko)

Idan aka sayar da gona, yana kamar hayarsa aka bayar kuma akan yi hakan bisa ga amfanin da ake samuwa a gonar (L.Fi 25:15; it-1-E 1200 ¶2)

Jehobah ya albarkaci mutanensa a duk lokacin da suka bi dokar da aka bayar game da shekara ta samun ’yanci (L.Fi 25:​18-22; it-2-E 122-123)

Kamar yadda Isra’ilawa da suke bauta suke samun ’yanci a shekara ta samun ’yanci, bayin Allah masu aminci za su sami cikakkiyar ’yanci daga zunubi da mutuwa a nan gaba.​—Ro 8:21.

Hotunan mutane suna mai da duniya aljanna: Na 1. Suna share datti. Na 2. Suna gina gidaje da hanyoyi. Na 3. Suna noman lambu.

Me ya zama dole kowannenmu ya yi don ya sami ’yanci da Jehobah ya mana alkawarinsa?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba