Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Janairu p. 15
  • Ta Yaya Za Mu Yi Koyi da Banaziri?

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ta Yaya Za Mu Yi Koyi da Banaziri?
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Me Za Mu Iya Koya Daga Rayuwar Ba-nazari?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2024
  • Jehobah Ya Mai da La’ana Ta Zama Albarka
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Hidimar da Lawiyawa Suke Yi
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Darussa Daga Yadda Jehobah Ya Tsara Isra’ilawa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Janairu p. 15

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Ta Yaya Za Mu Yi Koyi da Banaziri?

Banaziri yakan yi sadaukarwa da yawa don ya cancanci yin hidimar (L.Ƙi 6:​2-4; it-2-E 477)

Banaziri yana yin duk abin da Jehobah ya umurce shi (L.Ƙi 6:⁠5)

Banaziri yana ƙoƙari don ya kasance da tsarki a gaban Jehobah (L.Ƙi 6:​6, 7)

Masu hidimar cikakken lokaci ma suna sadaukarwa kuma suna biyayya ga Jehobah da kuma tsarinsa.

Hotunan wasu ’yan’uwa maza da mata da ke hidimar cikakken lokaci: Na 1. Wasu majagaba biyu suna ma wani mai doki wa’azi. Na 2. Wasu ’yan’uwa suna aikin gini.
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba