Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Mayu p. 10
  • Dokokin Jehobah Masu Adalci Ne Kuma Akwai Hikima a Cikinsu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Dokokin Jehobah Masu Adalci Ne Kuma Akwai Hikima a Cikinsu
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Ƙa’idodin Yin Shari’a ta Gaskiya
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Yadda Dokar Musa Ta Nuna Cewa Jehobah Ya Damu da Talakawa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ta Nuna Tana Daraja Hikima
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Ku Koyar da Yaranku Yadda Za Su Ƙaunaci Jehobah
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Mayu p. 10

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Dokokin Jehobah Masu Adalci Ne Kuma Akwai Hikima a Cikinsu

Idan muna bin dokokin Allah, muna nuna cewa mu masu hikima ne da kuma fahimi (M.Sh 4:6; mwbr21.05-HA an ɗauko daga it-2 1140 sakin layi na 5)

Waɗanda suke lura da halayenmu suna ganin hikimar da ake samu daga bin dokokin Allah (M.Sh 4:6; mwbr21.05-HA an ɗauko daga w99 11/1 20 sakin layi na 6-7)

Irin rayuwar da mutanen Jehobah suke morewa ya fi na mutanen duniya (M.Sh 4:​7, 8; w07 8/1 27 sakin layi na 13)

Mutane da yawa suna shigowa ƙungiyar Jehobah domin sun ga halaye masu kyau na mutanen da suke bin dokoki da kuma ƙa’idodin Allah.

Wani dan’uwa da yake wa’azi da amalanke ya ga walat din wani ya fadi a kasa, wata mata a wani shago tana kallo.
Dan’uwan ya ba wa mutumin walat dinsa yayin da matar take kallon su.

Waɗanne albarku ne ka samu domin kana bin dokokin Jehobah masu hikima?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba