Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Mayu p. 14
  • “Kada Ku Yi Aurayya da Su”

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • “Kada Ku Yi Aurayya da Su”
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Jehobah Ya Yi Amfani da Mata Biyu don Ya Ceci Mutanensa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ya Kafa Misali Mai Kyau na Koyarwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2022
  • Ƙauna Marar Canjawa ta Allah Za Ta Kāre Mu Daga Ƙarairayin Shaiɗan
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Ka Tuna?
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2016
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Mayu p. 14
Wata ’yar Kan’ana tana gaya ma wani Ba-isra’ila ya zo ya bauta wa gunkin da take bauta wa, sauran mutanen kuma suna yin bauta a hanyoyi dabam-dabam.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

“Kada Ku Yi Aurayya da Su”

Jehobah ya umarci Isra’ila su auri waɗanda suke bauta masa kawai (M.Sh 7:3; w12 10/1 22 sakin layi na 2)

Jehobah ba ya so bayinsa su yi baƙin ciki a aurensu (M.Sh 7:4; w15 3/15 31)

Ra’ayin Jehobah game da aure bai canja ba (1Ko 7:39; 2Ko 6:14; w15 8/15 26 sakin layi na 12)

KA TAMBAYI KANKA, ‘Ta yaya zan amfana idan na bi umurnin nan da ya ce mu auri “mai bin Ubangiji” kawai?’

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba