Deborah ta ƙarfafa Barak ya taimaka wa mutanen Allah
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Jehobah Ya Yi Amfani da Mata Biyu don Ya Ceci Mutanensa
Wani mugu ya taƙura wa Isra’ilawa (Alƙ 4:3; 5:6-8; w17.4 29 sakin layi na 6)
Jehobah ya sa Deborah ta taimaka wa mutanensa (Alƙ 4:4-7; 5:7; w14 8/15 8 sakin layi na 12; ka duba hoton shafin farko)
Jehobah ya taimaka wa Jael ta kashe Sisera (Alƙ 4:16, 17, 21; w12 2/15 12 sakin layi na 9)
Mene ne labarin nan ya koya mana game da yadda Jehobah yake ɗaukan mata?