Elisha yana kallo sa’ad da Iliya yake yin mu’ujiza
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Ya Kafa Misali Mai Kyau na Koyarwa
[Ku kalli bidiyon nan Gabatarwar Littafin 2 Sarakuna.]
Elisha yana kallo sa’ad da Iliya yake yin mu’ujiza (2Sar 2:8; w15 4/15 13 sakin layi na 15; ka duba hoton shafin farko)
Elisha ya yi amfani da abin da aka koya masa (2Sar 2:13, 14; w15 4/15 13 sakin layi na 16)
Jehobah ya ba dattawa hakkin koyar da ’yan’uwa a ikilisiya. (2Ti 2:2) Idan dattawa suna so su koya maka wani abu, ka amince kuma ka zama mai riƙon amana da tawali’u.