Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb21 Satumba p. 6
  • Jehobah Zai Albarkace Mu Idan Mun Nuna Bangaskiya

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Jehobah Zai Albarkace Mu Idan Mun Nuna Bangaskiya
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Makamantan Littattafai
  • Yadda Za Ku Yi Nasara a Rayuwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ku Yi Koyi da Halin Rashin Son Kai na Jehobah
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
  • Ku Ƙarfafa ꞌYanꞌuwanku Saꞌad da Suke Cikin Damuwa
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Shawara ta Ƙarshe da Joshua Ya ba wa Al’ummar
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2021
mwb21 Satumba p. 6
Firistoci sun dauki Akwatin Alkawarin sun shiga Kogin Urdun.

Firistocin sun ɗauki Akwatin Alkawarin sun shiga Kogin Urdun

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Jehobah Zai Albarkace Mu Idan Mun Nuna Bangaskiya

’Yan Adam suna iya ganin cewa wasu umurnin Jehobah ba su dace ba (Yos 3:​12, 13; my 45 sakin layi na 1-3; ka duba hoton shafin farko)

Ya kamata dattawa su zama a kan gaba wajen bin umurnin Jehobah (Yos 3:14; w13 9/15 16 sakin layi na 17)

Jehobah zai albarkace mu idan muka ɗauki matakin da ya dace (Yos 3:​15-17; w13 9/15 16 sakin layi na 18)

Firistoci suna dauke da Akwatin Alkawarin yayin da suke ketare Kogin Urdun sa’ad da ya bushe.

Jehobah zai albarkace mu idan muka yi amfani da kowane damar da muke da ita don yin wa’azi, ko da muna fama da rashin lafiya ko wata matsala dabam.

Wata ’yar’uwa tana yi ma wata mata da ke zaune a kan benci wa’azi, a wata kasar da aka hana mu wa’azi kuma wani dan sanda yana wucewa kusa da wurin.
    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba