DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Shawara ta Ƙarshe da Joshua Ya ba wa Al’ummar
“Ku kula da kanku sosai, ku ƙaunaci Yahweh” (Yos 23:11)
Kada ku yi cuɗanya da al’umman (Yos 23:12,13; it-1-E 75)
Ku dogara ga Jehobah (Yos 23:14; w07 11/1 22 sakin layi na 19-20)
Ta yaya bin shawarar da Joshua ya bayar zai taimaka mana mu kasance da aminci ga Jehobah?