Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb23 Mayu p. 15
  • Ku Riƙa Farin Cikin Soma Tattaunawa da Mutane

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ku Riƙa Farin Cikin Soma Tattaunawa da Mutane
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Makamantan Littattafai
  • Ku Tsai da Shawarwari da Za Su Nuna Kun Dogara Ga Jehobah
    Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
  • Ka Nemi Amsoshin Waɗannan Tambayoyin
    Tsarin Ayyuka na Taron Daꞌira na Mai Kula da Daꞌira na 2026
  • Ka Nemi Amsoshin Waɗannan Tambayoyin
    Tsarin Ayyuka na Taron Daꞌira da Wakilin Reshen Ofishinmu na 2026
  • Ku Yi Saurin Taimaka ma Waɗanda Suke da Zuciyar Kirki
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah (Na Nazari)—2025
Dubi Ƙari
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023
mwb23 Mayu p. 15

RAYUWAR KIRISTA

Ku Riƙa Farin Cikin Soma Tattaunawa da Mutane

Tattaunawa da mutane saꞌad da muka sami zarafi yana sa mutum farin ciki sosai kuma hakan hanya ce mai kyau na yin waꞌazi. Duk da haka, muna iya jin tsoron soma tattaunawa da mutane idan muka mai hankali ainun ga yadda za mu gabatar da wani Nassi. Maimakon ku riƙa yawan damuwa da abin da za ku faɗa, ku mai da hankali wajen nuna kun damu da mutanen. (Mt 22:39; Fib 2:4) Idan kuka samu zarafin yin waꞌazi, kuna da kayan aiki da yawa da za su taimaka muku.

Ta yaya waɗannan abubuwan da aka ambata a ƙasa, za su taimaka muku ku yi waꞌazi a kan wani batu da ya taso?

Katin JW.
Alamar jw.org.
Hotuna: Warka dabam-dabam. 1. “Mene Ne Raꞌayinka Game Da Littafi Mai Tsarki?” 2. “Mene Ne Raꞌayinka Game Da Nan Gaba?” 3. “Mene Ne Ke Kawo Farin Ciki A Iyali?” 4. “Wane Ne Ainihi Yake Iko Da Duniya?” 5. “Wahala Za Ta Kare Kuwa?” 6. “Matattu Za Su Sake Rayuwa Kuwa?” 7. “Mene ne Mulkin Allah?” 8. “Za Ka so ka San Amsoshin Wadannan Tambayoyin?”

KU KALLI BIDIYON NAN “KARFE YAKAN WASA KARFE”​—SOMA TATTAUNAWA, SAI KU AMSA TAMBAYA TA GABA:

Waɗanne abubuwa uku ne za su taimaka mana mu inganta yadda muke tattaunawa da mutane?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba