DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Idan Mutum Ya Mutu, Zai Sāke Rayuwa Kuwa?
Mutane ba za su iya hana mutuwa ko su ta da wanda ya mutu ba (Ayu 14:1, 2, 4, 10; w14 3/1 6 sakin layi na 3-4)
Matattu za su sake rayuwa (Ayu 14:7-9; w15 4/15 32 sakin layi na 1-2)
Ba kawai Jehobah yana da iko ya ta da waɗanda suka mutu ba, amma yana marmari ya ta da su (Ayu 14:14, 15; w11 4/1 32 sakin layi na 5)
DON BIMBINI: Me ya sa Jehobah yake marmarin ta da bayinsa masu aminci da suka mutu? Mene ne hakan ya koya maka game da Jehobah?