DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Kasancewa da Aminci Ba Ya Nufin Mutum Zai Zama Kamili
Ayuba ya yi kuskure da ya ɗora wa Allah laifi (Ayu 27:1, 2)
Ko da yake Ayuba ya yi kuskure, ya san cewa shi mai aminci ne (Ayu 27:5; w09 4/15 3-4 sakin layi na 3-7; 6 sakin layi na 17)
Idan mutum yana so ya kasance da aminci ga Jehobah, yana bukata ya ƙaunace Jehobah da dukan zuciyarsa, ba sai ya zama kamiltacce ba (Mt 22:37; w19.02 3 sakin layi na 3-5)
DON BIMBINI: Ta yaya sanin cewa Jehobah ba ya bukata mu zama kamiltattu zai taimaka mana?