DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | MATTA 24
Ka Ci gaba da Yin Ƙwazo a Wannan Kwanaki na Ƙarshe
Mutane da yawa a yau sun fi mai da hankali a kan kayan duniya kuma hakan ya sa ba sa iya yin wasu abubuwan ibada. Ta yaya Kirista da yake ƙwazo a bautarsa ga Jehobah zai ɗauki . . .
- makarantar jami’a? 
- abubuwan shakatawa? 
- aiki? 
- kayan duniya?