Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • mwb18 Maris p. 4
  • 19-25 ga Maris

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • 19-25 ga Maris
  • Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2018
mwb18 Maris p. 4

19-25 ga Maris

MATTA 24

  • Waƙa ta 126 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Ka Ci gaba da Yin Ƙwazo a Wannan Kwanaki na Ƙarshe”: (minti 10)

    • Mt 24:12​—Saboda yawan mugunta, ƙaunar yawancin mutane za ta yi sanyi (it-2 279 sakin layi na 6)

    • Mt 24:39​—Wasu za su fi mai da hankali ga kayan duniya kuma hakan zai sa su yi sanyi a bautarsu ga Allah (w99 12/1 15 sakin layi na 5)

    • Mt 24:44​—Ubangijin zai dawo a lokacin da ba mu yi tsammani ba (jy 259 sakin layi na 5)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Mt 24:8​—Mene ne wataƙila kalmomin Yesu suke nufi? (nwtsty na nazari)

    • Mt 24:20​—Me ya sa Yesu ya faɗi hakan? (nwtsty na nazari)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mt 24:​1-22

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Maigidan ya ƙi saurarar wa’azin kuma ya ba da hujjar da mutane a yankinku suka saba bayarwa.

  • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin da ka zo wurinsa baya nan, amma ka sami wani a gidan.

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Ka saka bidiyon kuma ku tattauna shi.

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 57

  • “Ƙarshen Wannan Zamani Ya Kusa”: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyon.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lv babi na 5 sakin layi na 7-15

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 97 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba