Sashe na 3 Hoto Abin Lura: Za mu koyi abin da Allah yake so masu bauta masa su yi DARUSSA 34 Me Za Mu Yi don Mu Nuna Muna Ƙaunar Jehobah? 35 Yadda Za Ka Tsai da Shawarwari Masu Kyau 36 Ku Kasance Masu Gaskiya Cikin Dukan Abu 37 Abin da Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Aiki da Kuɗi 38 Ka Nuna Godiya don Ran da Allah Ya Ba Ka 39 Ra’ayin Allah Game da Jini 40 Ta Yaya Za Mu Zama Masu Tsabta a Gaban Allah? 41 Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Jima’i? 42 Abin da Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Aure da Rashin Aure 43 Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Giya? 44 Dukan Bukukuwa Ne Allah Yake Amincewa da Su? 45 Abin da Nisanta Kanmu Daga Harkokin Duniya Yake Nufi 46 Me Ya Sa Za Ka Yi Alkawarin Bauta wa Allah Kuma Ka Yi Baftisma? 47 Na Shirya Yin Baftisma Kuwa?