Iyalin Jehobah Masu Hadin Kai
AFISAWA 4:3
Sashe na safe
9:30 Sauti
9:40 Waƙa ta 85 da Adduꞌa
9:50 Ku Yi Farin Cikin Kasancewa Cikin Iyalin Jehobah
10:05 Jerin Jawabai: Sun Sa Mutane Su Saki Jiki
• Elihu
• Lidiya
• Yesu
11:05 Waƙa ta 100 da Sanarwa
11:15 Ku Ci Gaba da Taimaka wa Mutane Su Zama ꞌYan Iyalin Jehobah
11:30 Jawabin Baftisma
12:00 Waƙa ta 135
Sashe na rana
1:10 Sauti
1:20 Waƙa ta 132 da Adduꞌa
1:30 Jawabi Daga Littafi Mai Tsarki ga Jamaꞌa: Gidanku Wurin Zaman Lafiya Ne da Kwanciyar Hankali?
2:00 Taƙaita Hasumiyar Tsaro
2:30 Waƙa ta 136 da Sanarwa
2:40 Jerin Jawabai: Yadda Za Ku Sa A Yi Zaman Lafiya
• Ku Yi “Magana da Take da Amfani Domin Ƙarfafawa”
• Ku Riƙa Nuna ‘Ƙauna’
• Kada Ku Ba Maƙiyanmu Dama
3:40 Kada Ku “Fasa Gode wa Allah Saboda” ꞌYanꞌuwanku
4:15 Waƙa ta 107 da Adduꞌa