Gabatarwa
Mene Ne Ra’ayinka?
Waɗannan kalmomin za su taɓa cika kuwa?
‘Allah . . . zai share dukan hawaye daga idanunsu: mutuwa kuwa ba za ta ƙara kasancewa ba.’ —Ru’ya ta Yohanna 21:3, 4.
Wannan talifin Hasumiyar Tsaro ya tattauna yadda Allah zai cika alkawarinsa da kuma yadda za mu amfana.