Tsarin Ayyuka na Makon 30 ga Janairu
MAKON 30 GA JANAIRU
Waƙa ta 30 da Addu’a
□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:
cl shafi na 128 zuwa 130 sakin layi na 8 (minti 25)
□ Makarantar Hidima ta Allah:
Karatun Littafi Mai Tsarki: Ishaya 43-46 (minti 10)
Na 1: Ishaya 45:15-25 (minti 4 ko ƙasa da hakan)
Na 2: Yadda Haƙurin Allah Yake Sa Mu Samu Ceto—2 Bit. 3:9, 15 (minti 5)
Na 3: Shin Dukan Addinai Suna da Kyau Ne?—td 19B (minti 5)
□ Taron Hidima:
Waƙa ta 87
Minti 5: Sanarwa. Ka sa a yi amfani da gabatarwar da ke shafi na 4, don gwada yadda za a soma nazari a Asabar ta farko a watan Fabrairu.
Minti 10: Me Ya Kamata na Sani Game da Dandalin Yin Hira na Intane?—Sashe na 1. Jawabin da aka ɗauko daga Awake! na Yuli 2011, shafuffuka na 24-27 da Awake! na Fabrairu 2012, shafuffuka na 6-7. Ko kuma ku tattauna, Intane—Yadda Za Mu Yi Amfani da Shi a Hanyar da Ta Dace. Jawabin da aka ɗauko daga Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Agusta, 2011, shafuffuka na 3-5.
Minti 20: “Ka Yi Shiri don Jinyar Gaggawa?” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka yi amfani da bayanin da ke sakin layi na farko don gabatarwa da kuma bayanin da ke sakin layi na ƙarshe don kammalawa. Ko kuma ku tattauna awutlayin nan mai jigo, “Yadda Iyaye Za Su Kāre ’Ya’yansu Daga Yin Amfani da Jini Yadda Bai Dace Ba”, da ke cikin wasiƙar 12 ga Janairu, 2011. Jawabi da dattijo zai ba da.
Waƙa ta 116 da Addu’a