Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • CO-pgm18 pp. 6-7
  • Lahadi

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Lahadi
  • Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2018
  • Makamantan Littattafai
  • Lahadi
    Tsarin Ayyuka Taron Yanki na 2024
  • Lahadi
    Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2020
  • Lahadi
    Tsarin Ayyuka Taron Yanki na 2025
  • Lahadi
    Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2017
Dubi Ƙari
Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2018
CO-pgm18 pp. 6-7
Yesu ya ta da ’yar Yayirus

Lahadi

“Ka ƙarfafa, ka kasance da ƙarfin zuciya! I, sa zuciya ga Yahweh!”​—ZABURA 27:14

DA SAFE

  • 8:20 Sauti da Bidiyo na Musamman

  • 8:30 Waƙa ta 73 da Addu’a

  • 8:40 JERIN JAWABAI: Abubuwan da Za Su Sa Mu Nuna Ƙarfin Zuciya a Nan Gaba

    • Shelar “Zaman Lafiya da Salama” (1 Tasalonikawa 5:​2, 3)

    • Hallakar Babban Birnin Babila (Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna 17:​16, 17)

    • Shelar Saƙon Hukunci (Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna 16:21)

    • Harin Gog na Magog (Ezekiyel 38:​10-12, 14-16)

    • Armageddon (Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna 16:​14, 16)

    • Duniya Za Ta Zama Aljanna (Ishaya 65:21)

    • Gwaji na Ƙarshe (Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna 20:​3, 7, 8)

  • 10:10 Waƙa ta 8 da Sanarwa

  • 10:20 JAWABI DAGA LITTAFI MAI TSARKI GA JAMA’A: Ta Yaya Begen Tashin Matattu Zai Sa Mu Kasance da Ƙarfin Zuciya? (Markus 5:​35-42; Luka 12:​4, 5; Yohanna 5:​28, 29; 11:​11-14)

  • 10:50 Nazarin Hasumiyar Tsaro

  • 10:20 Waƙa ta 151 da Shaƙatawa

Yona yana takawa zuwa Nineba

DA RANA

  • 12:35 Sauti da Bidiyo na Musamman

  • 12:45 Waƙa ta 5

  • 12:50 FIM: Darussa Game da Ƙarfin Zuciya da Kuma Jin Ƙai Daga Labarin Yunana (Yona 1-4)

  • 1:40 Waƙa ta 71 da Sanarwa

  • 1:50 Waɗanda Suke Tare da Mu Sun Fi Waɗanda Suke Gāba da Mu! (Maimaitawar Shari’a 7:​17, 21; 28:2; 2 Sarakuna 6:16; 2 Tarihi 14:​9-11; 32:​7, 8, 21; Ishaya 41:​10-13)

  • 2:50 Waƙa ta Ƙarshe da Addu’ar Rufewa

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2025 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba